
Mazauna garin Durbi Takusheri da ke karamar hukumar Mani a jihar Katsina sun bukaci gwamnati da ta magance taɓarɓarewar hanyoyinsu da kuma matsalar karancin ruwan sha da ke addabar al’ummarsu.
Wani mazaunin garin, Murtala Yusuf wanda ya yi magana a madadin shugaban al’ummar ya…
Al’ummar Katsina Sun Koka Da Taɓarɓarewar Hanya Da Ƙarancin Ruwan Sha …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply