
Ƙungiyar shugabannin ƙananan hukumomi ta Najeriya (ALGON) ta fito ta yi ƙarin haske kan rashin fara samun kuɗade kai tsaye daga gwamnatin tarayyaShugaban kwamitin amintattu na ALGON, Odunayo Alagbere, ya bayyana cewa hr yanzu akwai tsare-tsaren da ba a kai ga kammalawa baYa yabawa…
ALGON: Dalilin Gwamnatin Tinubu na Kasa Fara Tura Kudi Kai Tsaye ga Kananan Hukumomi …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply