
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya raba sadaka ga almajirai da marasa galihu sama da 500 a LafiaAbdullahi Sule ya bayyana cewa ya yi hakan ne don neman lada da yardar Allah a watan Ramadana Biyo bayan lamarin, mutane sun bayyana ra’ayoyinsu kan hakan, wasu na yabawa, wasu kuma…
Albarkacin Azumi: Yadda Almajirai Suka Yi Cudanya da Gwamnan Nasarawa …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply