
Idan a dab da kai akwai wani, wanda yake da sanin kamata, da kwarewar aiki, da son cika alkawari, kana yayin da yake hulda da sauran mutane, yana da natsuwa, da kulawa da moriyar su, toh ganin kana da irin wannan mutumin kirki da za a iya dogaro da shi, ba zai sa ka yi sha’awar kulla…
Afirka Na Da Wata Abokiya Da Za Ta Iya Dogaro Da Ita …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply