
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da jerin sababbin naɗe-naɗe da ƙara wa wasu manyan ma’aikata girma a gwamnatinsaSauye-sauyen sun haɗa da shigo da ƙwararru da matasa masu ƙwazo don tabbatar da inganci wajen tafiyar da mulkin KanoDaga cikin waɗanda suka rabauta da…
Abba Gida Gida Ya Naɗa Sababbin Mukamai, Tsohon Mai Adawa da Gwamnatinsa Ya Rabauta …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply