“A Tausaya Wa Mutane,” Sarkin Musulmi Ya Yi Magana kan Waɗanda Za Su Ɗauki Azumi

"A Tausaya Wa Mutane," Sarkin Musulmi Ya Yi Magana kan Waɗanda Za Su Ɗauki Azumi

Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya buƙaci masu hannu da shuni su tallafawa mabukata albarkacin watan RamadanA wata sanarwa da NSCIA ta fitar ranar Alhamis, Sultan ya roƙi ƴan kasuwa su daina ɓoye kayan abinci kuma su rage farashi domin sauƙaƙawa masu…

“A Tausaya Wa Mutane,” Sarkin Musulmi Ya Yi Magana kan Waɗanda Za Su Ɗauki Azumi …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*