
Rundunar sojojin kasar nan ta samu nasarar damke wani kasurgurmin dan ta’adda, Kachallah Hassan Nabamamu wanda ya addabi ZamfaraRahotanni sun bayyana cewa bayan cafke shi, yaransa da wasu manyan ‘yan ta’adda sun farmaki kauyuka da dama don neman a sake shiSai dai rundunar ta bayyana…
Fitinannen Dan Ta’addan da Ya Addabi Zamfara, Nabamamu Ya Fada Tarkon Sojoji …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply