2027: Ministan Tinubu Ya Nuna Sha’awar Tsayawa Takarar Gwamna

2027: Ministan Tinubu Ya Nuna Sha'awar Tsayawa Takarar Gwamna

Yayin da ake tunkarar zaben 2027, ‘yan siyasa a Bauchi sun fara neman hadin kan al’umma domin samun nasara a babban zaben mai zuwaA APC, ana hasashen Yusuf Tuggar da Ali Pate na iya tsayawa takarar gwamna, yayin da a PDP ake tunanin Kyari Wunti zai nemi kujerarMinistan lafiya, Ali Pate,…

2027: Ministan Tinubu Ya Nuna Sha’awar Tsayawa Takarar Gwamna …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*