2027: El Rufa’i Ya Fadi Kalubalen da za a Fuskanta wajen Tallen Tinubu a Arewa

2027: El Rufai Ya Fadi Yankin da Arewa Ya Dace Su Hada Kai Domin Ceto Najeriya

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce akwai alamun fushi a Arewacin Najeriya kan yadda Shugaba Tinubu ke tafiyar da mulkiNasir El-Rufa’i ya bayyana cewa ba wai Tinubu na nada Yarbawa bane gaba daya, amma kawai mutanen da yake da kusanci da su da yake ba mukamiEl-Rufai ya ce…

2027: El Rufa’i Ya Fadi Kalubalen da za a Fuskanta wajen Tallen Tinubu a Arewa …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*