
Kwamitin Majalisar Dattawa kan Ladabtarwa, hakkoki da ƙararraki, a ranar Alhamis, ya bada shawarar dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan na tsawon watanni shida.
Shugaban kwamitin, Sanata Neda Imasuen, ya gabatar da rahoton a zaman majalisa, yana mai cewa Sanata Natasha ta ƙi…
Ƴar Majalisar Dattawa Natasha Akpoti Na Fuskantar Dakatarwar Wata Shida …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply