
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina ta dakile wani yunkurin satan mutane tare da ceto mutum 13 daga hanun masu garkuwa da mutane a garin Maibakko da ke karamar hukumar Sabuwa.
Bayanin haka na kunshe ne a cikin wata sanarwa da jam’in hulda da jama’a na rundunar, DSP Abubakar Sadik…
Ƴansandan Katsina Sun Kwato Mutum 13 Daga Hannun Masu Garkuwa …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply