
Kungiyar Womanifesto, wacce ke wakiltar sama da ƙungiyoyin kare haƙƙin mata 350, ta buƙaci gudanar da bincike kan zargin cin zarafin jima’i da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yi wa Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio.
Ƙungiyar ta buƙaci Akpabio ya sauka daga…
Ƙungiyar Mata Ta Nijeriya Ta Gabatar Da Buƙatu Huɗu …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply